iqna

IQNA

al’ummar kasar Yemen
Tehran (IQNA) Ofishin Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman a kasar Yemen ya ce, ana binciken yiwuwar dakatar da bude wuta a kasar a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3487078    Ranar Watsawa : 2022/03/21

Tehran (IQNA) Jagoran kungiyar Ansarullah a kasar Yemen Sayyid Abdulmalik Alhuthi ya jaddada cewa, matsin lamba da hare-hare ba za su taba sanya al’ummar Yemen su mika wuya ba.
Lambar Labari: 3486635    Ranar Watsawa : 2021/12/02

Tehran (IQNA) sojojin kasar Yemen da kuma dakarun sa kai na kabilun larabawan kasar sun kai wani harin ramuwar gayya a yau a kan masarautar Al Saud.
Lambar Labari: 3485714    Ranar Watsawa : 2021/03/04

Tehran (IQNA) Jagoran mabiya addinin kirista ‘yan darikar Katolika Paparoma Francis, ya nuna matukar damuwa kan halin da al’ummar Yemen suke ciki.
Lambar Labari: 3485518    Ranar Watsawa : 2021/01/02